Japan ta ce ta aika sammaci ga Jakadan Rasha domin baiyan rashin jin dadi da ziyarar da shugaban Rasha Vladimir Putin ya kai tsibirin Kuril da suke takaddama akai Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bar ...